YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA

1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira. 😊

2. Ka sani idan kace mata β€œI love you” ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta tace maka I love you ba.πŸ‘©β€β€β€πŸ’‹β€πŸ‘©

3. Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online. πŸ“±

4. Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply. πŸ€¦β€β™‚

5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.😭

6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda yapi ka kudi. πŸ’ΆπŸ’΅πŸ’΄

7. Kasani cewa bakai kadai bane saurayinta.😑

Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da budurwar ka bahaushiya.
Yan mata shin wannan magana haka take????
Gayu fa ??????



Sanni sanni ina ciwone, da kana Ciwo da Baja haunted gado ba. In hau gado ni sarkine, d kai sarkine da ba’a bugs maka tambariba. Abugamin tambariba ni amakene

Kishiiii kumallon mata! Kishi ne zai kashe wasu matan. Wata likita ce ta dawo gida bayan ta kwana a asibiti (night duty) tana shiga dakin mijinta sai ta hango kafafu hudu a cikin mayafi a kan gadonsu na aure batayi wata-wata ba ta dauko katako ta hau jibgarsu sai da ta ga sun daina motsi hakan ma bai ishe ta ba sai ta nufi kitchen da gudu zata debo ruwan zafi ta kwara musu abin mamaki sai ta samu mijinta yana girki yana ganinta sai ya budi baki yace honey kin dawo ne, ni ina kika ajiye key di dakin bakin nan ne kam? mamarki da babanki sunxo jiya sakamakon rashin key din na sa su a dakin mu…πŸ™€πŸ™€πŸ™€πŸ™€kut idan kece yaxakiyi


Kajuri zamada makiyinka kotawanne hali saboda rayuwa batada tabbas


gaskiya kin hadu sosai bantaba ganin diya mai kyau irinki ba aduniyar nan


Wani saurayine yaje shagon Aski… Anfara askin sai yaga wata kyakyawar yariya a gefensa a zaune,sai cemata yayi “sannu Kyakyawa” tace yawwa,saurayi yace inbazaki damuba inbaki lambata mu hadu a dakina gobe, sai yarinyar tace kai hakuri inada Aure. Saurayin yace haba baby ki gayawa mijinki zakije gun qawarki ne,koya kika gani… Sai yarinyar tace ka gaya masa da kanka mana dan shine yake maka Askin…. In kaine me askin wane mataki zaka dauka…???

πŸ€·β€β™‚Karfa kayi Dariya πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€wani mutumine ya na sai da kilishi sai yayi kilishi sai aka yi hadari mai alamun ruwa sai aka fara ruwa sai ya kwashe kilishinsa sai aka dauke ruwan aka faso rana mai karfeee sai ya maida shi cikin rana lokacin sallah yayi sai aka shiga sallah yana cikin sallah aka dawo da ruwa masu tsananin karfii sai da aka kammala sallah sai yafito ya kalli sama ya kalli kilishinsa sai yaga duk yajike kuli kulin duk ya wanke sai yake cewa “kuma mutum yayi magana ace wuta zashi “πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜‚πŸ€£πŸ€£πŸ€£