Wani saurayine yaje shagon Aski… Anfara askin sai yaga wata kyakyawar yariya a gefensa a zaune,sai cemata yayi “sannu Kyakyawa” tace yawwa,saurayi yace inbazaki damuba inbaki lambata mu hadu a dakina gobe, sai yarinyar tace kai hakuri inada Aure. Saurayin yace haba baby ki gayawa mijinki zakije gun qawarki ne,koya kika gani… Sai yarinyar tace ka gaya masa da kanka mana dan shine yake maka Askin…. In kaine me askin wane mataki zaka dauka…???
Related Posts
samina mina, eh eh Waka waka, eh eh samina mina zangalewa Anawa a a samina mina, eh eh Waka waka, Continue Reading..
Innalillahi wainna ilaihirrajun 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 *Ayaune wasu marasa imani Yan garkuwa da mutane sukayi garkuwa da 🐓🐓🐓zakarana* kutayanin jimami Post Views: Continue Reading..
gaskiya kin hadu sosai bantaba ganin diya mai kyau irinki ba aduniyar nan Post Views: 3
My ex bae just posted her new buy at bae ba mutima so me I was ba pa matako ai Continue Reading..
MAGANIN HASKEN FATA MATA KAWAI Ki samu BARKONO danye🌶🌶ko kuma TATTASAI ko ATTARUHU🍅🍅 ki kwaba sannan ki samu sinadarin LOKO Continue Reading..
Hape geo sa nyako jola ore botxe Post Views: 3
Pls Dan Allah Wanda ke da dubu Dari biyar yataimaka ya aramin…👏👏 Ustaz abdool ka zama shaida😘🤭… Idan ban biyaba Continue Reading..
Only A South African Can Say this… :-Tsamo reka Coka Cola ya Kingsley :-Tsamo reka Colgate ya Aquafresh :-Kopa o Continue Reading..